Du verwendest einen veralteten Browser. Es ist möglich, dass diese oder andere Websites nicht korrekt angezeigt werden.
Du solltest ein Upgrade durchführen oder einen alternativen Browser verwenden.
Labaran jihar katsina. ng domin samun Labaran Hausa, rah...
Labaran jihar katsina. ng domin samun Labaran Hausa, rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya da Afrika da Amurka da sauran duniya (Siyasa, Wasanni, Cibiyar bunkasa dimokradiyya ta CDD ta horas da ‘yan jarida a jihar Katsina kan aiki mai inganci. Takaitattun labaran DCL Hausa: 20/02/2026 Takaitattun labaran DCL Hausa: 20/02/2026 Busuga Gaman and 930 others 931 12 Last viewed on: Feb 25, 2026 Jihar Katsina Yadda hatsarin mota ya yi ajalin mata 'yan kai amarya 16 a Katsina 2 Fabrairu 2026 Shirin mu haɗu mu gyara ya yi tattaƙi zuwa Jibiya da ke Jihar Katsina inda ya tattauna kan halin matsalar tsaro da suka tsinci kansu a kwanakin baya wanda da A Yammacin Yau Lahadi,Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, da Mataimakin Gwamnan jihar Kano Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo sun ziyarci gidan Tsohon Gwamnan jihar Kano Malam January 21, 2026 Babban Hoto Gwamna Radda Ya Kaddamar da Tallafin Azumin Ramadan ga Mata 1,000 a Katsina February 17, 2026 Babban Hoto LABARAN HOTO: Gwamna Radda Ya Duba Tinubu Ya Sake Caccakar Emefiele, Ya Yi Batun Canza Naira Domin Hana Shi Cin Zabe Manyan abubuwan da suka faru a yakin Sudan da ya cika kwana 100 SHUGABAN MAJALISAR DOKOKI NA Ziyarci shafin BBC Hausa domin samun rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya da Nijar da ma sauran sassan duniya baki daya. Aminiya Takaddama ta dabaibaye batun wata matashiya mai suna Walida Abdullahi, bayan iyalanta sun zargi wani jami’in Department of State Services Gwamnatin Katsina ta gana da KEDCO kan yiyuwar inganta wutar lantarki a watan Ramadan Gwamnatin Jihar Wasu ‘yan ta’adda sun kai mummunan hari a jihar Katsina Rahotanni daga Jihar Katsina na nuni da cewa ‘yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Doma, da ke Tafoki Ward a Ƙaramar Hukumar Faskari, inda Yayin taron manema labaran a ranar Alhamis, shugaban al'ummar Farin-Ruwa Alhaji Yahaya Bagobiri ya nemi gwamnatin taayya da ta jihar su kawo musu ɗauki. Gwamnan jihar Katsina, Umaru Dikko Radda ya yi kace-kaca da masu sukar gwamnoni suna kiransu da barayi, inda ya bayyana cewa akwai manyan barayi a Najeriya. 19, 2025 (NAN) Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, ta ce hukumar kwastam ta Najeriya ta kama miyagun kwayoyi da kudinsu ya kai kimanin Naira miliyan 690. Ta bukaci a samar da sansanin sojoji a yankunan. Jimilla Katsina United za ta biya tarar naira miliyan tara kenan, sannan kuma Katsina za ta buga sauran wasanninta na gida a kakar wasa ta bana a garin Jos na jihar Filato. A cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun Kwamishinan Matasa da Wasanni na Jihar Katsina, Injiniya Sirajo Yazid Abukur, ma’aikatar ta Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya yi tsokaci kan batun sake zaben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. A lokacin da ya yi wa BBC karin bayani, kwamishinan yaɗa labaran jihar Katsina ya ce gwamnati ta riga ta zauna da sarakunan jihar biyu (Na Daura da na Katsina) gabanin hawan sallah, saboda yadda . Mutanen sun ƙunshi maza 18 da mata 17 da Martanin jihar Katsina Gwamnatin jihar Katsina ita ma ta musanta rahoton Hukumar kula da basusuka ta Najeriya inda ta ce gwamnatin jihar ba ta ciyo bashin ko Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya taya malaman makaranta murnar zagayowar ranar Malamai ta duniya na bana. Ko gwamnatin Najeriya ta san maɓoyar ƴanbindiga, me ya sa ta gaza kawar da su? Ko sarakuna na da rawar da za su taka a siyasar Najeriya? Former Katsina Football Academy talented defender, Abubakar Usman, popularly known as Dodo Pogba, is currently in Zaria with his teammates from Ranches Shugaban hukumar NCS a jihar, Mista Idriss Abba-Aji, ne ya bayyana hakan a Katsina ranar Talata, yayin da yake zantawa da manema labarai kan kama Gwamnan ya tabbatar da cewa gwamnatinsa ta kuduri aniyar inganta walwalar malamai ta hanyar ɗaukar sabbin malamai, da horas da su, da kuma samar da kayan koyarwa na zamani da Gwamna Radda ya yi kira ga dukkan sabbin kwamishinonin da su kasance masu jajircewa da gaskiya wajen aiwatar da manufofin gwamnatinsa ta “Building Your Future Agenda”, tare da mai Kazalika ya ce kananan hukumomi 11 da suka hada da Jibia, Batsari, Dan-musa, Katsina, Batagarawa, Charanchi, Bindawa, Ingawa, Kafur, Danja, Kusada, an kawo karshen hare-haren ƴan Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya mayar da mai gudanar da aikin yanzu na Aikin Juriyar Agro-Climatic Resilience in Semi-Arised Landscapes (ACReSAL) zuwa Majalisar dattawan Najeriya ta nuna damuwa kan hare-haren da 'yan bindiga suka kai a jihar Katsina. Ɗan-Isuhu ya fi yin fice ne wajen harkokinsa a yankunan Tsafe da Ɗansadau da ke jihar Zamfara, kuma yana cikin waɗanda suka kai hari kan jirgin ƙasan Abuja Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kammala tattara bayanan iyalan mutanen da aka kashe a Uromi da ke jihar Edo inda ta mika wa gwamnatin Edon sunayensu. A cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun Kwamishinan Matasa da Wasanni na Jihar Katsina, Injiniya Sirajo Yazid Abukur, ma’aikatar ta bayyana cewa Ziyarci shafin Legit. Bayan hutun da aka ɗauka wajen tattara sakamakon gwamnan jihar Nasarawa, an ci gaba da tattara sakamakon a Lafiya babban birnin jihar. CDD ta ce wannan na a wani yunkuri na karfafa kwarewa a aikin jarida tare da inganta rahoto kan ka’ida Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta yi ikirarin ceto mutum 97 bayan jami'an tsaro sun yi luguden wuta a sansanonin Hukumomin jihar Katsina sun sanar da karɓo wasu mutum 37 daga hannun ƴanbindiga bayan sulhu da aka yi tsakanin hukumomin jihar da ƴanbindigar. Allah ya yi wa mahaifiyar gwamnan jihar Katsina Dikko Radda Hajiya Safara’u Umar Baribari rasuwa bayan fama da doguwar jinya. Daraktan yada labaran fadar gwamnatin Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 30 ga watan Maris 2025 ‘Yan bindigar daji sun kai wani hari a garin Dayi da ke karamar hukumar mulki ta Malumfashi a jihar Katsina ta arewacin Najeriya, inda suka kashe hakimin garin, tare da yin awon gaba da iyalansa da Katsina, Aug. Ya ce bayyana amfanin da za a samu.